Zefaniya 3:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 A wannan lokaci zan jijji wa waɗanda suka danne ku; zan kuɓutar da guragu in kuma tattara waɗanda suke a warwatse. Zan sa a yabe su a kuma girmama su a kowace ƙasar da aka kunyatar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Ga shi kuwa, a wannan lokaci Zan hukunta masu zaluntarki, Zan kuma ceci gurgu, Zan tattara korarru, Zan mai da kunyarsu ta zama yabo, Za su yi suna a duniya duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |