Zefaniya 1:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 A wannan rana zan hukunta dukan waɗanda suke kauce taka madogarar ƙofa, waɗanda suke cika haikalin allolinsu da rikici da ruɗu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 A wannan rana zan hukunta duk wanda yake tsalle a bakin ƙofa, Da waɗanda suke cika gidan maigidansu da zalunci da ha'inci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |