Zefaniya 1:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 “Zan kawo baƙin ciki a kan mutane za su kuma yi tafiya kamar makafi, domin sun yi wa Ubangiji zunubi. Za a zubar da jininsu kamar ƙura kayan cikinsu kuma kamar najasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 “Zan aukar wa mutane da wahala, Za su kuwa yi tafiya kamar makafi, Domin sun yi wa Ubangiji zunubi. Za a zubar da jininsu kamar ƙura, Namansu kuwa kamar taroso.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |