Zefaniya 1:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Ranan nan za tă zama ranar fushi, rana ce ta baƙin ciki da azaba, rana ce ta tashin hankali da lalacewa, ranar duhu baƙi ƙirin, ranar gizagizai da baƙin duhu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Wannan rana ta hasala ce, Ranar azaba da wahala, Ranar lalatarwa da hallakarwa, Ranar duhu baƙi ƙirin, Ranar gizagizai da baƙin duhu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |