Zefaniya 1:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Babbar ranar Ubangiji ta yi kusa, ta yi kusa kuma tana zuwa da sauri. Ku saurara! Kukan ranar Ubangiji za tă yi zafi, za a ji kururuwan jarumi a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Babbar ranar Ubangiji ta gabato, Tana gabatowa da sauri. Ku ji muryar ranar Ubangiji! Jarumi zai yi kuka mai zafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |