Zakariya 9:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Annabci. Maganar Ubangiji tana gāba da ƙasar Hadrak za tă kuma sauko a kan Damaskus, gama idanun dukan mutane da na kabilan Isra’ila suna a kan Ubangiji, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Ubangiji ya yi magana gāba da ƙasar Hadrak, da kuma gāba da Dimashƙu. Ubangiji ne yake lura da 'yan adam duk da kabilan Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |