Zakariya 8:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki ya ce, “Mai yiwuwa ya zama da mamaki ga raguwar wannan mutanen da suke nan a lokacin, amma zai zama abin mamaki gare ni ne?” In ji Ubangiji Maɗaukaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 “Idan abin nan ya zama mawuyaci ga sauran jama'a a kwanakin nan, zai zama mawuyacin abu ne a gare ni? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |