Zakariya 8:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Titunan birnin za su cika da samari da ’yan mata suna wasa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Samari da 'yan mata zan sa su cika titunan Urushalima, suna wasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
sowa ta farin ciki da murna, muryoyin amarya da na ango, da muryoyin waɗanda suka kawo hadayun salama a gidan Ubangiji suna cewa, “ ‘ “Ku yi godiya ga Ubangiji Maɗaukaki, gama Ubangiji mai alheri ne; ƙaunarsa za tă dawwama har abada.” Gama zan mayar da wadatar ƙasar kamar yadda suke a dā,’ in ji Ubangiji.