Zakariya 5:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Na ɗaga idona sama, sai ga mata biyu a gabana, iska tana hura fikafikansu! Suna da fikafikai kamar na shamuwa, suka kuma ɗaga kwandon sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Da na ɗaga idona, sai na ga mata biyu suna matsowa. Iska tana hura fikafikansu, gama suna da fikafikai kamar na shamuwa. Suka ɗaga kwandon sama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |