Zakariya 5:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Na tambaya na ce, “Mene ne?” Ya amsa ya ce, “Kwando ne na awo.” Ya ƙara da cewa, “Wannan shi ne laifin mutanen a duk fāɗin ƙasar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Ni kuwa na ce masa, “Mene ne wannan?” Ya ce, “Wannan babban kwando ne wanda ya fita.” Ya kuma ce, “Wannan mugunta ce a dukan ƙasar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |