Zakariya 5:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai mala’ikan da yake mini magana ya zo gaba ya ce mini, “Duba ka gani ko mene ne wannan da yake fitowa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Sa'an nan mala'ikan da yake magana da ni ya matso, ya ce mini, “Ka ɗaga idonka, ka ga abin nan da yake fitowa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |