Zakariya 3:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 “ ‘A wannan rana kowannenku zai gayyaci maƙwabcinsa yă zauna a ƙarƙashin itacen inabi da kuma na ɓaure,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 A wannan rana kowane ɗayanku zai gayyaci maƙwabcinsa zuwa gindin kurangar inabinsa da itacen ɓaurensa.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |