Zakariya 2:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Sai na yi tambaya, na ce, “Ina za ka?” Ya amsa mini ya ce, “Zan je in auna Urushalima, in ga yadda fāɗinta da tsawonta suke.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Sai na ce, “Ina za ka?” Ya ce mini, “Zan tafi in auna Urushalima don in san fāɗinta da tsawonta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |