Zakariya 2:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Sa’an nan na ɗaga kai sai na ga mutum a tsaye riƙe da ma’auni a hannunsa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Da na ɗaga idona, sai ga wani mutum yana riƙe da igiyar awo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
“Bayan haka, a cikin wahayina da dare na duba, a gabana kuwa ga dabba ta huɗu, wadda take da bantsoro da banrazana da kuma iko ƙwarai. Tana da manyan haƙoran ƙarfe; ta ragargaje ta cinye abin da ta kama, ta kuma tattaka duk abin da ya rage a ƙarƙashin ƙafafunta. Ta bambanta da dukan sauran dabbobin da suka riga ta, tana kuma da ƙahoni goma.