Zakariya 14:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Ubangiji zai sama sarki bisa dukan duniya. A ranan nan za a kasance da Ubangiji ɗaya, ba wani suna kuma sai nasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 A ranar, Ubangiji zai zama Sarkin Duniya duka, zai kuma zama shi ne Ubangiji shi kaɗai, ba wani suna kuma sai nasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |