Zakariya 14:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 A ranan nan ruwan rai zai kwararo daga Urushalima, rabi zai gangara gabas zuwa teku rabi kuma zai gangara yamma zuwa Bahar Rum, a damina da rani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 A wannan rana ruwa mai rai zai gudano daga Urushalima. Rabinsa zai nufi tekun Gishiri, rabi kuma zai nufi Bahar Rum. Zai riƙa malalowa rani da damuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |