Zakariya 14:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Yahuda ma za tă yi yaƙi a Urushalima. Za a tattara dukiyar al’umman da suke kewaye, za a tara zinariya da azurfa masu yawan gaske tare da tufafi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Mutanen Yahuza za su yi yaƙi don su kāre Urushalima. Za a kuma tattara dukan dukiyar al'umman da suke kewaye, su zinariya, da azurfa, da riguna tuli. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |