Zakariya 11:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 na ce, “Ba zan zama makiyayinku ba. Bari masu mutuwa su mutu, masu hallaka kuma su hallaka. Bari waɗanda suka ragu su ci naman juna.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Sai na ce wa tumakin, ba zan yi kiwonsu ba, “Waɗanda za su mutu sai su mutu, waɗanda kuma za su hallaka, to, sai su hallaka. Sauran da suka ragu kuma, su yi ta cin naman junansu!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |