Zakariya 11:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 “Kaito ga banzan makiyayin nan, wanda ya bar garken! Bari takobi yă sare hannunsa da idonsa na dama! Bari hannunsa yă shanye gaba ƙaf, idonsa na dama kuma yă makance sarai!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 “Taka ta ƙare, kai makiyayi marar amfani, Wanda yakan bar tumakin! Da ma takobi ya sari dantsensa da idonsa na dama! Da ma hannunsa ya shanye sarai, Idonsa na dama kuma ya makance!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |