Zakariya 10:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Za su ratsa cikin tekun wahala; zan kwantar da raƙuman teku dukan zurfafan Nilu kuma za su bushe. Za a ƙasƙantar da Assuriya, sandar sarautar Masar kuma za tă rabu da ita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Za su bi ta cikin tekun wahala, Zan kwantar da raƙuman teku, Kogin Nilu zai ƙafe duk da zurfinsa, Za a ƙasƙantar da Assuriya, Sandan sarautar Masar zai rabu da ita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |