Zabura 82:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Ku tsare mutuncin marasa ƙarfi da marayu; ku kāre hakkin matalauta da waɗanda ake danniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Ku kāre hakkin talakawa da na marayu, Ku yi adalci ga matalauta, Da waɗanda ba su da mataimaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |