8 tsuntsayen sararin sama da kifin teku, da dukan abin da yake yawo a ƙarƙashin ruwan teku.
8 Da tsuntsaye da kifaye, Da dukan halittar da suke cikin tekuna.
namun jeji da dukan dabbobin gida, ƙanana halittu da tsuntsaye masu firiya,
“Za ka iya farauto wa zakanya nama, ka kuma kawar wa zakoki yunwarsu.
“Dubi dorina, wadda na halicce ku tare kuma ciyawa take ci kamar sa.