Zabura 71:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Ko sa’ad da na tsufa da furfura, kada ka yashe ni, ya Allah, sai na furta ikonka ga tsara mai zuwa, ƙarfinka ga dukan waɗanda suke zuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 Yanzu da na tsufa, na kuma yi furfura, Kada ka rabu da ni, ya Allah! Ka kasance tare da ni sa'ad da nake shelar ikonka da ƙarfinka ga mutanen dukan zamanai masu zuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |