Zabura 70:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Amma bari dukan masu nemanka su yi farin ciki su kuma yi murna a cikinka; bari waɗanda suke ƙaunar cetonka kullum su ce, “Bari Allah yă sami ɗaukaka!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Ka sa dukan waɗanda suke zuwa gare ka Su yi murna, su yi farin ciki! Ka sa waɗanda suke ƙaunar cetonka Kullayaumi su ce, “Allah da girma yake!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |