Zabura 7:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Ka tashi, ya Ubangiji, cikin fushinka; ka tashi gāba da fushin abokan gābana. Ka farka, Allahna, ka umarta adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Ka tashi da fushinka, ya Ubangiji, Ka kuma tashi ka yi gāba da hasalar abokan gābana! Ka tashi, ka taimake ni, gama adalci kake so a yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |