Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Zabura 69:30 - Sabon Rai Don Kowa 2020

30 Zan yabe sunan Allah cikin waƙa in kuma ɗaukaka shi tare wurin yin godiya.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

30 Zan raira waƙar yabo ga Allah, Zan yi shelar girmansa ta wurin yi masa godiya,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Zabura 69:30
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Ubangiji shi ne ƙarfina da garkuwata; zuciyata ta amince da shi, kuma na sami taimako. Zuciyata ta yi tsalle don farin ciki zan kuwa yi godiya gare shi cikin waƙa.


Ku ɗaukaka Ubangiji tare da ni; bari mu ɗaukaka sunansa tare.


Zan yi maka godiya, domin ka amsa mini; ka zama mai cetona.


“Ku miƙa hadayar godiya ga Allah, ku cika alkawuranku ga Mafi Ɗaukaka,


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ