Zabura 69:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Na nutse cikin laka mai zurfi, inda babu wurin tsayawa. Na shiga cikin ruwaye masu zurfi; rigyawa ya sha kaina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ina nutsewa cikin laka mai zurfi, Ba kuwa ƙasa mai ƙarfi, Na tsunduma cikin ruwa mai zurfi, Raƙuman ruwa kuwa sun kusa kashe ni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |