Zabura 69:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Ka san yadda ake mini ba’a, ake kunyatar da ni da kuma yadda nake shan kunya; dukan abokan gābana suna a gabanka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Ka san yadda ake cin mutuncina, Da yadda ake kunyata ni, ake ƙasƙantar da ni, Kana ganin dukan abokan gābana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |