Zabura 69:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Ka fid da ni daga laka, kada ka bari in nutse; ka cece ni daga waɗanda suke ƙina, daga rurin ruwaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Ka cece ni daga nutsewa cikin wannan laka, Ka kiyaye ni daga maƙiyana, Daga kuma wannan ruwa mai zurfi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |