Zabura 69:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Masu zama a ƙofa suna mini ba’a, na zama waƙa a bakin bugaggu da giya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 A tituna suna ta magana a kaina, Bugaggu da giya kuwa suna raira waƙa a kaina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
A maimakon, sai ka nuna wa Ubangiji na sama girman kai. Ka sa aka kawo maka su kwaf na zinariya daga haikalinsa, da kai da hakimanka, da matanka da ƙwarƙwaranka kuka sha ruwan inabi da su. Kuka yabi allolin zinariya da na azurfa, da na tagulla, da na baƙin ƙarfe, da na itace, da na dutse waɗanda ba sa ji, ba sa gani, ba sa da gane kome. Amma ba ka girmama Allah ba, wanda ranka da dukan harkokinka suna a hannunsa.