Zabura 66:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ku yabi Allahnku, ya mutane, bari a ji ƙarar yabonsa; အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ku yabi Allahnmu, ya ku dukan al'ummai, Bari a ji yabon da kuke yi masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
sowa ta farin ciki da murna, muryoyin amarya da na ango, da muryoyin waɗanda suka kawo hadayun salama a gidan Ubangiji suna cewa, “ ‘ “Ku yi godiya ga Ubangiji Maɗaukaki, gama Ubangiji mai alheri ne; ƙaunarsa za tă dawwama har abada.” Gama zan mayar da wadatar ƙasar kamar yadda suke a dā,’ in ji Ubangiji.