Zabura 41:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Mai albarka ne wanda yake jin tausayin marasa ƙarfi; Ubangiji yakan kuɓutar da shi a lokutan wahala. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Mai farin ciki ne wanda yake kula da matalauta, Ubangiji zai taimake shi sa'ad da yake shan wahala. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |