Zabura 4:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Ka amsa mini sa’ad da na kira gare ka, Ya Allahna mai adalci. Ka ba ni sauƙi daga wahalata; ka ji tausayina ka kuma ji addu’ata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Ka amsa mini sa'ad da na yi kira, Ya Allah, madogarata! Lokacin da nake shan wahala, ka zama mai taimakona. Ka yi mini alheri, ka kuma saurari addu'ata! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |