Zabura 27:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Ko da yake mayaƙa sun kewaye ni, zuciyata ba za tă ji tsoro ba; ko da yake ya ɓarke a kaina, duk da haka zan ƙarfafa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Ko da rundunar mayaƙa ta kewaye ni, Ba zan ji tsoro ba. Ko da magabtana sun tasar mini, Zan dogara ga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |