2 Zan yabi Ubangiji dukan kwanakina; zan rera yabo ga Allahna muddin raina.
2 Zan yabe shi muddin raina. Zan raira waƙa ga Allahna dukan kwanakina.
Zan yabe ka muddin raina, kuma a cikin sunanka zai ɗaga hannuwana.
Zan rera ga Ubangiji dukan raina; zan rera yabo ga Allahna muddin ina raye.
“Ya sarakuna, ku ji! Ku saurara, ku masu mulki! Zan yi waƙa ga Ubangiji, zan yi waƙa; zan yi kaɗe-kaɗe ga Ubangiji, Allah na Isra’ila.