Zabura 14:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Duka sun kauce, duka gaba ɗaya sun zama lalatattu; babu ɗaya wanda yake yin abu mai kyau, ba ko ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Amma dukansu sun koma baya, Su duka mugaye ne, Ba wanda yake aikata abin da yake daidai, Babu ko ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |