4 Ta haka mai albarka yake wanda yake tsoron Ubangiji.
4 Mutumin da yake yi wa Ubangiji biyayya, Hakika za a sa masa albarka kamar haka.
Dukan waɗannan albarku za su sauko muku, su zama naku, in kuka yi biyayya ga Ubangiji Allahnku.
zai albarkace waɗanda suke tsoron Ubangiji, manya da ƙanana duka.