Zabura 100:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Ku san cewa Ubangiji shi ne Allah. Shi ne ya yi mu, mu kuwa nasa ne; mu mutanensa ne, tumakin makiyayarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Kada fa a manta da cewa, Ubangiji shi ne Allah! Shi ne ya yi mu, mu kuwa nasa ne, Mu jama'arsa ne, mu garkensa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |