Yunana 4:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Amma Allah ya ce wa Yunana, “Daidai ne ka yi fushi saboda wannan kuringa?” Sai Yunana ya ce, “I, daidai ne, ina fushi matuƙa, har ina so da na mutu ma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Amma Allah ya ce masa, “Daidai ne ka yi fushi saboda 'yar kurangar?” Yunusa ya amsa, “Hakika, daidai ne a gare ni in yi fushi, har ma in yi fushin da ya isa in mutu!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |