Yunana 4:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Sai Yunana ya fita daga birnin ya yi wajen gabas, ya zauna. A nan ya yi wa kansa rumfa, ya zauna cikin inuwarta yana jira yă ga abin da zai sami birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Yunusa ya fita daga birnin, ya yi wajen gabas, ya zauna. Ya yi wa kansa rumfa, ya zauna a inuwarta, yana jira ya ga abin da zai sami birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |