Yunana 3:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Mutanen Ninebe kuwa suka gaskata Allah. Aka yi shela a yi azumi, sai dukansu daga babba har zuwa ƙaraminsu, suka sa tufafin makoki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Sai mutanen Nineba suka gaskata Allah, suka tsai da shawara, cewa kowa da kowa ya yi azumi. Dukan mutane kuwa babba da yaro, suka sa tufafin makoki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |