Yunana 3:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Da Allah ya ga abin da suka yi, da kuma yadda suka juya daga mugayen hanyoyinsu sai ya ji tausayinsu, bai kawo hallaka a kansu yadda ya yi shirin yi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Allah kuwa ya ga abin da suka yi, ya ga yadda suka bar mugayen ayyukansu, sai ya dakatar da nufinsa, bai hallaka su ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |