Yowel 2:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Kada ki ji tsoro, ya ƙasa; ki yi murna ki kuma yi farin ciki. Tabbatacce Ubangiji ya yi abubuwa masu girma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Kada ki ji tsoro, ya ƙasa, Ki yi farin ciki, ki yi murna, Gama Ubangiji ne ya yi waɗannan manyan al'amura. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |