Yowel 2:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Ubangiji zai amsa musu ya ce, “Ina aika da hatsi, sabon ruwan inabi, da mai, isashe da zai ƙosar da ku sosai; ba kuma zan ƙara maishe ku abin dariya ga al’ummai ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Sa'an nan ya ce musu, “Ga shi, zan ba ku hatsi da ruwan inabi, da mai, Za ku ƙoshi. Ba zan sa ku ƙara zama abin zargi ga al'ummai ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |