Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Yowel 1:20 - Sabon Rai Don Kowa 2020

20 Har ma namun jeji suna haki gare ka; rafuffuka sun bushe wuta kuma ta cinye wurin kiwo a jeji.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Littafi Mai Tsarki

20 Har ma namomin jeji suna kuka a gare ka, Domin rafuffuka sun bushe, Ciyayi kuma sun bushe, Sai ka ce wuta ce ta ƙone su.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Yowel 1:20
9 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Zakoki sun yi ruri sa’ad da suke farauta suna kuma neman abincinsu daga Allah.


Ana nan sai rafin ya bushe saboda ba a yi ruwan sama a ƙasar ba.


Yakan tanada wa shanu abinci da kuma saboda ’ya’yan hankaki sa’ad da suka yi kira.


Idanun kowa yana dogara gare ka, kana kuma ba su abincinsu a lokacin da ya dace.


Wane ne yake ba hankaka abinci lokacin da ’ya’yansa suke kuka ga Allah, kuma suna yawo don rashin abinci?


Ahab ya ce wa Obadiya, “Ka ratsa ƙasar zuwa dukan maɓulɓulai da fadamu. Mai yiwuwa ka sami ciyawa mu ba dawakai da alfadarai don su rayu, don kada mu kashe dabbobinmu.”


Ƙasa ta tsattsage saboda babu ruwan sama a ƙasar; manoma sun sha kunya suka kuma rufe kawunansu.


Daga farko fari annabawan da suka riga ka da ni sun yi annabcin yaƙi, masifa da annoba a kan ƙasashe masu yawa da kuma manyan mulkoki.


Ji yadda dabbobi suke nishi! Garkunan shanu sun ruɗe saboda ba su da ciyawa, har garkunan tumaki ma suna shan wahala.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ