Yoshuwa 9:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 A ranar Yoshuwa ya sa Gibeyonawa suka zama masu yankan itace da ɗebo ruwa wa jama’ar Isra’ila da kuma domin haikalin Ubangiji a inda Ubangiji zai zaɓa. Abin da suke ke nan har wa yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki27 Amma Joshuwa ya sa su su zama masu saro itace da masu ɗebo ruwa domin jama'a da bagaden Ubangiji. Zai zama aikinsu na yau da kullum a wurin da Ubangiji zai zaɓa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |