26 Yoshuwa kuwa ya cece su daga hannun Isra’ilawa, har ba su kashe su ba.
26 Haka kuwa ya yi musu, ya cece su daga hannun Isra'ilawa, har ba su kashe su ba.
Yanzu, a hannunka muke, ka yi duk abin da ka ga ya yi maka kyau.”
A ranar Yoshuwa ya sa Gibeyonawa suka zama masu yankan itace da ɗebo ruwa wa jama’ar Isra’ila da kuma domin haikalin Ubangiji a inda Ubangiji zai zaɓa. Abin da suke ke nan har wa yau.