Yoshuwa 8:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Bayan haka, Yoshuwa ya karanta duk abin da yake a cikin Dokoki, albarku da la’anoni, kamar yadda suke a rubuce a cikin Littafin Dokoki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Bayan haka ya karanta dukan zantuttukan shari'a, da na albarka da na la'ana, bisa ga dukan abin da aka rubuta cikin Attaura. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |