Yoshuwa 8:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Mutanen suka kafa sansaninsu arewa da birnin, sansani na ’yan kwanto kuwa yana yamma da birnin, amma Yoshuwa ya kwana a kwarin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Mutanensu suka kafa sansaninsu arewa da birnin, sansani na 'yan kwanto kuwa yana yamma da birnin, amma Joshuwa ya kwana a kwarin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |