Yoshuwa 7:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Suka tara manyan duwatsu a kan Akan, tarin duwatsun na nan a can har wa yau. Sa’an nan Ubangiji ya huce daga fushinsa mai zafi. Saboda haka ake kiran wurin Kwarin Akor. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Suka tara tsibin duwatsu a kansu. Tsibin duwatsun kuwa yana nan har wa yau. Sa'an nan Ubangiji ya huce daga zafin fushinsa. Domin haka ana kiran wurin Kwarin Akor, wato azaba, har wa yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |